Rahotanni daga birnin Ouagadougou na cewa an yi garkuwa da Idrissa Barry, wanda kuma ya yi kaurin suna wajen sukar manufofin ...
Kungiyar kabilar Tutsi mai jagorantar kungiyar ta M23 ta yi tattaki har cikin birnin Goma a karshen watan Janairu, kuma tun daga nan ne suka yi nasarar nausawa cikin Gabashin Congo, suka kwace yankuna ...
Sojojin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun musanta a ranar Lahadi cewa an kama wasu mayaka 20 da ke da alaka da kisan kiyashi da aka yi a kasar Rwanda a yankinta, inda suka kira faifan bidiyon na ...